ID: com.andromo.dev391844.app590693
Version: 1.0
Size: 0 Mb
Hausa Islamic Preachings MP3 Screen Preview
How to setup Hausa Islamic Preachings MP3 apk for android
- For Android 4.0 or higher:Please to Settings, look down to Security, and select Unknown sources. Choosing this choice will enable to install apps download from the internet.
- For devices running on lower Android 4.0:
Please go to Settings - open the Applications option, and select Unknown sources, click OK on the popup alert.
Hausa Islamic Preachings MP3 Details
Hausa Islamic Preachings MP3 App na kunshe da wa'azuzzukan musulunci na Sunnah domin rugurguzar bid'ah da bata takardar sallama kamar yadda Malam Muhammad Kabiru Gombe ke fada yayin waazi.Domin samun wadansu apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar Mahmud, Qari Said Harun, Malam Aminu Ibrahim Daurawa mai kundin tarihi, alaramma ahmad sulaiman, qari yahuza bauchi, Dr Abubakar Gumi da dai sauransu duba cikin play store.
Matasa lokaci yayi da zamu waye musan addininmu. Mu koyi sunnah sosai mu kori bidiah mu bata takardan sallama. Alkur'ani maigirma da sahihan hadisan manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam SAK!
Allah ya dora musulunci akan kafirci! Allah ya karbi ibadunmu, ya kyautata niyyoyinmu, ya hada kawunanmu cikin addininSa. Sannan Allah ya biya mana bukatunmu na dunia dana Lahira.
Domin samun tsira nan dunia da lahira, ya zame mana lalle muyi riko da Al Kitab (Alkur'ani) was Sunnah (Sunnar manzon Allah (s.a.w) ).
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta Hausa Islamic Preachings MP3 tare da sheikh Muhammad Kabiru Gombe wacce nasama suna Hausa Islamic Preachings MP3!
Kada a manta sharing wannan manhajja zuwa ga sauran yanuwa musulmi. Allah ya hadamu cikin ladan baki daya!!
Assalamu alaikum wa rahmatullah!
What's new in Hausa Islamic Preachings MP3 1.0
Download Hausa Islamic Preachings MP3 1.0 unlimited APK
Search terms:
How to install Hausa Islamic Preachings MP3 patch 1.0 apk for bluestacks
How to use Hausa Islamic Preachings MP3 mod apk
How to mod Hausa Islamic Preachings MP3 1.0 apk
How to get Hausa Islamic Preachings MP3 unlimited apk