ID: com.andromo.dev663676.app669314
Version: 3.6
Size: 0 Mb
Dan Kwairo Screenshots
How to install Dan Kwairo apk for android
- For Android 4.0 or higher:Please to Settings, look down to Security, and select Unknown sources. Choosing this choice will enable to install apps download from the internet.
- For devices running on lower Android 4.0:
Please go to Settings - open the Applications option, and select Unknown sources, click OK on the popup alert.
Dan Kwairo Description
A takaice an haifi Alh. Musa Dankwairo a shekarar 1907 a garin Bakura wanda tsakanin Bakura da Sokoto, akwai tazarar kilomita 105. Sunan Mahaifinsa usman Dankwanda. Shi Usman Dankwanda ya rayu a Kaya ne kuma yana yiwa sarkin Kayan Maradun Waka, Mahaifin Dankwairo da kakansa duk makadan sarkin kayan Maradunne. Ya tashi ya tarar da kakansa da Mahaifinsa suna waka tare, amma ya fi rayuwa da mahaifinsa rayuwa ta hakika. Kuma tun yana Dan shekara 6 zuwa 7 mahaifinsa ya ke zuwa da shi a cikin tsangaya ta waka, sabanin irin su Dandada Aliyu mai-taushi da Na-rambada da gaba daya basa zuwa da Yayansu, su sun dauki waka kaddarace ta shigar da su shi ya sa basa son Yayansu su gaje su.What's new in Dan Kwairo 3.6
Download Dan Kwairo 3.6 unlimited APK
Search terms:
How to mod Dan Kwairo patch 3.6 apk for android
How to use Dan Kwairo mod apk
How to mod Dan Kwairo 3.6 apk
How to get Dan Kwairo unlimited apk